Cancanta da iya mulki a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar PDP a zone 2, bamu da kamar Mai girma Hon Shehu Giant
Hakan tasa mukace so ✌️a zone 2, babu canji.
Kaduna north kuwa canji muke bukata gurin Allah, mun gaji da riƙon sakainar kashi da akewa PDP.
Hakan tasa mukace Branco ne da yardan Allah, bisa cancanta da nagartarsa.
Hon Auwal Branco shine zabin Al'umma
Allah ya bamu nasara
#giant2020
#branco2020
Allah ya bamu nasara
✍🏿
Muneer Yusuf Assalafy
27/07/2020

Comments
Post a Comment