Skip to main content

NASARA DAGA ALLAH

TSARIN MU NA KADUNA

'Ya'yan Jam'iyyar PDP na Zone 2 sun gamsu da riqon Shehu Giant shiyasa suke cewa so ✌ ne.

Kaf matasan PDP dake Kaduna sun gamsu da Hon Aliyu Bello, hakan tasa muke cewa PDP Youth leader dan bello so ✌ ne.

'Yan PDP na Kaduna North Mun gamsu Mun amin ce da sauyin shugabanci, hakan yasa mukace Branco mukeso domin ya cancanta.

Kawo Constituency kuwa maganar Sa'eed Usman Gombe ake a ko ina, domin cancantarsa da nagartarsa.

Badarawa/Malali ward ko san barka 'yan PDP sukeyi da wakilcin Zayyanu Sa'eed Malali.

Allah ya bamu nasara

Muneer Yusuf Assalafy
Zonal Coordinator
Northwest
Atiku 2023 Project Rescue Nigeria
06/07/2020

Comments

Popular posts from this blog

BARKA DA HUTUN ƘARSHEN MAKO

 BRANCOSIYYA HALARCI Alhaji Auwal Branco tare damu masoyansa, munawa Al'umma Barka da ƙarshen mako. Allah ya cikawa kowa burinsa. Muyi Branco da farar Zuciya #Branco2020 Muneer Yusuf Assalafy 08/08/2020

N-POWER A NIGERIA

N-POWER KO RASHIN AIKI KO MUTUWAR ZUCIYA? Hukumar N-power sun qiyasta mutum 100 na rijista duk second daya. Hakan yana faruwa ne sbd qarancin rashin aikinyi a Lafjeriya, da yawan wadanda suka gama jami'a basu da abinyi, hakan tasa aka bude N-power domin su rinqa samun albashi da zai rage musu talauci. Ga matashin da yasan abinda yake, sam bai kamata ya bari zuciyar sa ta mutu ba wajen neman N-power musamman ga 'yan sakandare. Matasa kada ku bari zuciyar ku ta mutu wajen neman N-power, ku tashi ku nema na kanku ko zaku rufawa kanku asiri. Abin takaici shine hatta 'yan sakandare ma zuciyar su ta mutu suna jiran su samu na gwamnati, a lokacin da abokansu suke aikin hannu suna samun manyan kudi. Kaba kanka amsa ga wadannan tambayoyin yakai dan sakandare da ka cike N-power 1. Shin kudin da zasu baka zai cireka a talauci? 2. Shin dubu goma da za a baka duk Wata zai isheka aure? 3. Dubu goma da za a baka zai Isa kasai gida? 4. Dubu goma da za a baka zai isa Kas...