Skip to main content

BRANCON DAI


Mutane sukace: Muneer wai Branco baida abokin takara ne?

Nace: menene yasa kuke min tambayar nan.

Sukace: Munga kaso 99 na matasan PDP dake Kaduna North waɗanda ke  facebook/twitter duk tallan Branco suke.

Nace: yo ai shi Branco yin Allah ne, kuma idan rana ta fito ai tafin hannu baya kareta.

Muyi Branco da farar Zuciya.
#Branco2020

✍🏿
Muneer Yusuf Assalafy
Zonal Coordinator
Northwest
Atiku 2023 Project Rescue Nigeria
26/07/2020

Comments

Popular posts from this blog

NASARA DAGA ALLAH

TSARIN MU NA KADUNA 'Ya'yan Jam'iyyar PDP na Zone 2 sun gamsu da riqon Shehu Giant shiyasa suke cewa so ✌ ne. Kaf matasan PDP dake Kaduna sun gamsu da Hon Aliyu Bello, hakan tasa muke cewa PDP Youth leader dan bello so ✌ ne. 'Yan PDP na Kaduna North Mun gamsu Mun amin ce da sauyin shugabanci, hakan yasa mukace Branco mukeso domin ya cancanta. Kawo Constituency kuwa maganar Sa'eed Usman Gombe ake a ko ina, domin cancantarsa da nagartarsa. Badarawa/Malali ward ko san barka 'yan PDP sukeyi da wakilcin Zayyanu Sa'eed Malali. Allah ya bamu nasara Muneer Yusuf Assalafy Zonal Coordinator Northwest Atiku 2023 Project Rescue Nigeria 06/07/2020

BARKA DA HUTUN ƘARSHEN MAKO

 BRANCOSIYYA HALARCI Alhaji Auwal Branco tare damu masoyansa, munawa Al'umma Barka da ƙarshen mako. Allah ya cikawa kowa burinsa. Muyi Branco da farar Zuciya #Branco2020 Muneer Yusuf Assalafy 08/08/2020

N-POWER A NIGERIA

N-POWER KO RASHIN AIKI KO MUTUWAR ZUCIYA? Hukumar N-power sun qiyasta mutum 100 na rijista duk second daya. Hakan yana faruwa ne sbd qarancin rashin aikinyi a Lafjeriya, da yawan wadanda suka gama jami'a basu da abinyi, hakan tasa aka bude N-power domin su rinqa samun albashi da zai rage musu talauci. Ga matashin da yasan abinda yake, sam bai kamata ya bari zuciyar sa ta mutu ba wajen neman N-power musamman ga 'yan sakandare. Matasa kada ku bari zuciyar ku ta mutu wajen neman N-power, ku tashi ku nema na kanku ko zaku rufawa kanku asiri. Abin takaici shine hatta 'yan sakandare ma zuciyar su ta mutu suna jiran su samu na gwamnati, a lokacin da abokansu suke aikin hannu suna samun manyan kudi. Kaba kanka amsa ga wadannan tambayoyin yakai dan sakandare da ka cike N-power 1. Shin kudin da zasu baka zai cireka a talauci? 2. Shin dubu goma da za a baka duk Wata zai isheka aure? 3. Dubu goma da za a baka zai Isa kasai gida? 4. Dubu goma da za a baka zai isa Kas...