'DAN BELLO ATIKUN KADUNA
Mu masoya Atiku riba biyu ya samemu
A lokaci daya muke tallata Baba Atiku da Dan bello, domin dan bello masoyi ne ga baba Atiku, masoyin PDP ne, masoyin 'ya'yan PDP ne.
Operation muyi dan bello da hujja
Atiku 2023 Project Rescue Nigeria
Muneer Yusuf Assalafy
28/06/2020
Comments
Post a Comment